iqna

IQNA

iyalan gida guda
Tehran (IQNA) kungiyar hadin kan duniya musulmi ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da harin da aka kaiwa musulmi a kasar Canada.
Lambar Labari: 3485999    Ranar Watsawa : 2021/06/10

Tehran (IQNA) Firayi ministan kasar Canada ya nuna kaduwa matuka bayan kisan musulmi 4 iyalan gida guda da aka yi jiya a kasar.
Lambar Labari: 3485994    Ranar Watsawa : 2021/06/08